Here is another beautiful gospel song titled " Masoyi na'. Download, share and enjoy..
Lyrics.
An kera mun tarko.
Mutuwa ta daure ni abokan gaba na.
Sun fi karfi na.
Marmarin zuciya ta.
Ta nakasadda ni.
A gaban kursiyinka.
Na samu alheri madawami.
Ba a kad da ni ba domin ruhun ka na nan tare da ni yana lura
da ni dukan zunubai da na aikata ka yafe mun kai ne masoyi na
Ba a kad da ni ba domin ruhun ka na nan tare da ni yana lura
da ni dukan zunubai da na aikata ka yafe mun kai ne masoyi na
Bridge.
Yesu yesu yesu mai kauna ta ban yarda ba ban yarda ba a raba
ni da kai 2x
No comments:
Post a Comment